IQNA

Aikewa da Makaloli Ta Internet Kan Gasar Kur'ani Ta Kasa Da Kasa Karo Na 26

Bangaren Yanar Gizo-gizo: Mataimakin shugaban hukumar kula da al'adu da harkokin addini da kuma agaji aIran ya bayyana cewa ana bukatar masana da marubuta day an jami'a da duk wani mai bukata day a aike da wata makala tasa a gasar kasa da kasa ta kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; an bude kofa ga duk wani mai bukatar aikewa da makalarsa da hakan zai ba shi damar halartar wannan gasa ta harda da karatun kur'ani. Mataimakin shugaban hukumar kula da al'adu da harkokin addini da kuma agaji aIran ya bayyana cewa ana bukatar masana da marubuta day an jami'a da duk wani mai bukata day a aike da wata makala tasa a gasar kasa da kasa ta kur'ani.


396082