Bangaren adabi: sakataren komitin koli na juyi da al'adu a lokacin bukin sa hannu na fahimtar juna tsakanin wannan komiti da hukumar kula da gidajen ajiyar littafai ta kasa a Iran ya bayyana cewa; idan aka yi dubi a tarihi za a ga gidajen ajiyar littafai masu sunan baitul Hikima da hakan yake nufi wayewa a musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta watsa rahoton cewa: a lokacin sa wannan sa hannu tsakanin wannan komiti da hukumar kula da gidajen ajiyar littafai ta kasa a Iran ya bayyana cewa; idan aka yi dubi a tarihi za a ga gidajen ajiyar littafai masu sunan baitul Hikima da hakan yake nufi wayewa a musulunci. Kuma ya kara da cewa tun farkon bayyanar musulunci addinin musulunci ya karfafa da bawa ilimi da neman ilimi da rubuce-rubuce muhimmanci da matsayi da kuma daraja mai girma tare da karfawa musulmai muhimmancin hakan.
396844