IQNA

Bawa Lamurran Da Suka Shafi al'adu Sun Taimakawa Shirye-shiryen Sinema A Iran

20:35 - April 30, 2009
Lambar Labari: 1772073
Bangaren siyasa da zamantakewa; daya daga cikinm abubuwan da suka taimakawa harkokin Sinema a Iran akwai bawa al'adu muhimmancida girmama su.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta watsa rahoton cewa: Muhammad husein Saffar Hurandi ministan al'adu da Irsahdi na jamhuriyar musulunci ta Iran a karshen zaman da ministocin al'adu na kasashe da suke mambobi a hukumar lura da dangantaka ta al'adu a lokacin ziyara da ganawarsa da Alaksandre Udiyuf ministan al'adu na kasar rasha ya yi bayanin cewa: bawa al'adu muhimanci yana daga cikin dalilan cimma nasara a harkokin Sinema a Iran da kuma Rasha tare da bukatar kara inganta dangantakar kasashen biyu da al'ummominsu ta fuskoki daban-daban da suka hada da rubuce-rubuce da binciken kan al'adun kasashen biyu.

396829

captcha