Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: bayan ta nakalto daga shafin watsa labarai na muhit Adil Alshudi sakataren cibiyar ya bayyana masa wannan manufar gudanar da wannan taro domin fadakar da al'umma muhimmanci da amfanin sani da girmama annabawan Allah madaukakin sarki .Kuma wannan taro wata babbar dama ce ga mahalarta wannan taro domin su fadakar da kai da kuma ilmantar da jama'a wannan aikin alheri.
398016