IQNA

An Gudanar Da Taron Tunawa Da Ranar Haifuwar Zainab (AS) A Britaniya

16:03 - May 03, 2009
Lambar Labari: 1773346
Bangaren kasa da kasa: An gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar Haifuwar Hadarat Zainab (AS) a Britaniya mai suna Hakuri da tsayin daka.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: majiyar watsa labarai ta cibiyar musulunci a Britaniya tana daga cikin wadanda suka shirya wannan taron tunawa da rawar da Hadarat Zainab (AS) ta taka tare da gayyatar masana da marubuta da kuma mawaka da baigen Ahlul Baiti (AS) musamman inda suka rera take da yabon Hadarat zainab (AS) da kuma taimako da gudummuwar da ta bai musulunci.

398092
captcha