Bangaren Adabi: Babbar cibiya ta shirya Kasuwar Baje koli ce ta shirya zama da tattaunawa kan kayan sawa irin na musulunci.
Bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na ofishin Fasaha a ma'aiakatar da ke kula da al'adu da yada musulunci ta watsa rahoton cewa: a wannan zama Mahammad Husein Imani mataimakin ministan kula da al'adu da yada musulunci a Iran ya yi bayani kan kayan saba a musulunce da cewa: bayan bincike da nazari da kuma gudanar da kasuwannin baje koli da aka gudanar ya zuwa yanzu suna ta kokarin bayani ne kan kayan day a dace a sanya a musulunce.
398833