Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; duk da la'akari da cewa: mafi kusa daga cikin mutane kuma wanda yafi kusa wajen sanin Manzon Allah (SWA) shi ne Imam Ali (AS) ana iya sanin Manzon Allah (SWA) ya ziyarci jawabansa kan manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayansa tsarkaka.
Imam Ali (AS) Annabin Allah (SWA) shi ne jagoran al'umma dad an adam ta dukan bangarori na rayuwa da kyawawan dabi'u da aikatawa.
400274