IQNA

Taro Kan Imam Khomeini ® Da Tsarin Kasa Da Kasa A Zimbabwe

Bangaren siyasa da zamantakewa: Taro kan Imam Khomeini(AS) da tsarin kasa da kasa da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran ya shirya a kasar Zimbabwe a daidai lokacin tunawa da cika shekaru ashirin da korarsa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin gudanar da wannan taro a daidai wannan lokaci na tunawa da irin wannan rana ta cika shekaru ashiri da imam Khomeini ® ya yi bankwana da wannan duniya kuma an watsa labarin wannan taro a babbar jarida ta kasar da bukatar rubuta makala ga duk wanda yake son kasancewa daga cikin marubuta a wannan taro mai girma da daukaka.

400863