IQNA

Littafin Atlas shi'a da ministan Tsaron Rimaniya Ya rubuta

Bangaren siyasa: littafin Atlas shi'a da ministan tsaron Romaniya ya rubuta ya lullube sojin kasa na kasar a kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani ne a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: ta nakalto daga majiyar watsa labarai da farfagabda ta kasar Romaniya cewa: ministan tsaron kasar ya rubuta littafi mai suna Atlas Shi'a da a cikinsa ya yi bayani dalla-dalla kan yanayin kasa da ma'aikatar tsaro da kuma wannan littafi ya samu karbuwa a wajen baje kasuwar littafai a kasar .


400948