Bangaren nazari: taron kasa da kasa kan sikatul Islam Kuleini za a bude shi ne tare da jawabin Ayatullahi Hashimi Rafsanjani .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a wannan taro na kasa da kasa za a samu halartar manyan baki marubuta na ciki da wajen jamhuriyar musulunci ta Iran da za su gabatar da wajabai kan ayyukan da wannan bawon Allah ya yi wajen yada musulunci da ailimi .
400821