IQNA

Gudanar Da Gasa Karo Na Sha Biyu Ta Karatun Kur'ani A Koweiti

16:43 - May 09, 2009
Lambar Labari: 1775987
Bangaren harkokin kur'ani: an fara gasar karatun kur'ani karo na sha biyu a kasar Koweiti tare da girmama tsohon shugaban majalisar dokokin kasar Koweiti.
Cibiyar da ke kula da harkokin harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; an fara gudanar da wannan gasa ta karatun kur'ani karo na sha biyu kamar yadda ta nakalto daga jaridar alwatan ta kasar Koweiti wadda ta rubuta cewa; a lokacin kaddamar da bukin bude wannan gasa an samu halartar manyan baki na ciki da wajen kasar Koweiti da kuma hadarta kur'ani da makaranta daban daban . An gasar an shirya tane da zummar karawa matasa karfin guiwa da karfin guiwa wajen karatun Kur'ani da harda a fadin kasar ta Koweiti.

401252
captcha