Bangaren siyasa da zamantakewa; bankin kasa da kasa na Suriya ya yi sa'ar shiga da zama mamba a kasuwar takaradar kudi ta Bahadar.
Daga Suriya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a hukumce ana sanar da kasancewar babban bankin kasar Suriya na kasa da kasa zama mamba na shiga cikin jerin mambobi a kasuwar takarda ta bai daya a Bahadar da wannan ke zama babbar matsala ta fuskar kasuwanci da tattalin arziki a ciki da wajen kasar ta Suriya.
401148