Bangaren siyasa da zamantakewa: al'ummar Bulgariya ta rasa cikakkiyar masaniya kan addinin musulunci saboda haka ake samun gubacewar tunani a tsakanin jama'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Pir Ali Mu'umin mataimakin mai bada fatawa a Bulgariya a cikin wata amsa da ya bayar kan yadda ake ci gaba da gorbata tunani a fadin kasar musamman a tsakanin yan jami'a da kuma sufaye a kasar ta Bulgariya kamar yadda jaridun kasar ke ci gaba yada batanci kan addinin musulunci da sukansa ta karkatattar hanya.
401681