IQNA

Hazarat Zahra (AS) Tana Da Halaye Da Ke Karfafa Shi'a

15:45 - May 10, 2009
Lambar Labari: 1776496
Bangaren tunani da yada ilimi: Hadarat Fatimatuz Zahra (AS) tanada wasu halaye da ke karfafa shi'a kamar yadda aka nakalto daga Abu Ali Sina.
Daga Janjan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Ayatullahi Muhammad Taki Wa'izi limamin juma'ar Janjan a lokacin da yake gabatar da khudubar sallar juma'a ya bayyana cewa; da farko ina mika gaisuwar ta'aziyata ga masoya Ahlul Baiti kan wannan rana tab akin ciki da juyayi na shahadar fiyayyar matan duniya Fatima (AS) da cewa it ace kyawawan halayanta suka tabbatar da Shi'anci.

402097

captcha