IQNA

Taron Da Zama Na Tunawa da Allama Said Abul Hasan Hafiziyan Islami

Bangaren tunani da nazari: zaman tunawa da Allama Said Abul Hasan inda aka samu halartar masana da malumai gami da marubuta a cikin Indiya da ketare.
A jiya ne dai aka gudanar da taron tunawa da rawar da wannan masani kuma malami ya taka ta fuskoki daban-daban masu yawan gasket da suka hada da yada ilimi da addinin musulunci a cikin kasar ta indiya da kuma hatta a ketare.Har ila yau da irin rubuce-rubucen day a yi a fannoni daban-daban masu yawan gasket.

402083