IQNA

Ziyarar Paparoma A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ta Kumshe Da Abubuwa mabanbanta

15:44 - May 10, 2009
Lambar Labari: 1776502
Bangaren siyasa da zamantakewa: Paparoma Venedik na Sha shida shugaban katolika na duniya a ziyarar day a kai yankin gabas ta tsakiya ta yi gyara ta kuma yi banna.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce Ikna ta watsa rahoton cewa; ziyarar da shugaban kiristocin Katolika na duniya ya kai yankin gabas ta tsakiya musamman Jodan,Yankin Palsdinu ya bar baya da kura kamar yadda ziyarar tasa a wani bangare ta taimawa da kayatarwa muasamman idan aka yi la'akari da wannan ziyara ta sa a kasashen musulmi ta zo ne bayan cin mutuncin day a yi wa Manzon Zira da aminci Annabi Muhammad dan Abdullahi (SWA) .


401170
captcha