Daga Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokinkur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Muhammad Munzar shugaban jami'ar Lbanon bangaren kare hakkoki ya bayyana cewa: siyasar kasar Labanon da tsarin mulki a wannan kasa ya kebanci musulmai da kiristoci kawai a maimakon ya shafi dukan bangare na al'umma da kare hakkokin da kundin tsarin mulkin kasar ya bai wa ko wane dan kasa a wannan kasa da ta kumshi masana da kabilu daban daban.
402722