Bangaren Al'adu da Fasaha :An fara baje kolin fitattun littafai a birnin Qum.
Cibiyar da ked a kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga birnin Qum an watsa rahoton cewa; daga ranar lahadi mai zuwa ce a babbar cibiya ta Imam Khomeini ® za a fara baje kolin littafai na larabci fitattu.Wannan baje koli an shirya shi ne da zummar karfafa ilimi da ci gabansa.
404120