IQNA

Gudanar Da Taro kan Birnin Kudus A Matsayinsa Na Babban Birni Duniyar Larabawa A Ukba A Jodan

Bangaren siyasa da zamantakewa: gudanar da bukukuwa kan birnin Kudus a matsayinsa na babban birnin al'adu na duniyar larabawa da ake gudanarwa a birnin Ukba na kasar Jodan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne ta watsa rahoton cewa: jaridar aldastur a kasar Jodan ta bayyana cewa: an gudanar da bikin tabbatar da birnin Kudus a matsayinsa na babban birnin al'adu na duniyar larabawa da kuma bayyana matsayinsa a wajen al'ummar Larabawa.Kuma an zabi wannan birnin ne a wannan shekara .

404014