IQNA

Sheikh Kuleini Ya Samu Karbuwa Da Fice A Tsakanin Malumman Sunna

Bangaren al'adu da fasaha:Sheikh Kuleini yayi fice da samun karbuwa a tsakanin malumman Ahlul Sunna da kuma litaffafensu.
Cibiyar da ke kula da littafai da ilimi a cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Muhammad Kheiri Kurbash Uglu ya bayyana cewa; a cikin litattafai hudu na ahlul Sunna da suka yi fice akwai bayani fayyacecce kan fitacen malam kuma shekh Kuleini .Wanna ba komi yake nunawa ba face hadin kai tsakanin musulmai da kuma sanin cewa su malummai babu wani bambanci tsakanin malummai na addini Sunna da shi'a da kuma yadda suka yi hidima ga addini ba tare da wani la'akari kan cewa wannan sunna ne ko shi'a.

403954