Daga kasar Suriya ne bayan ta nakalto daga jaridar Tashrin ta kasar Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Muhammad Naji Attari a wajen wannan taro ya jaddada matsalolin da muhalli ke fuskanta a duniyar musulmi da kuma hassashen hanyoyin magance wannan matsala da abubuwan day a kamata a shimfida kafin tun kararar wannan matsala.Har ila ya bayyana cewa babbar wadda ke yi wa muhalli barazana da kawo masa cikas it ace haramtacciyar kasar Isra'ila musamman a wannan yanki da yadda ta kai wa kasashen Labanon da Palasdinu hari.
403917