Bangare siyasa: Komitin yan jami'a a daftarin da ked a dangantaka da Palasdinawa a lokacin cika shekarar kafa gwamnatin HKI ya bayyana cewa: babu wani abu day a fice taimakawa gwagwarmayar Palasdinu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Irna Ikana ce ta watsa rahoton cewa; ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na wannan komiti cewa duk wani abu a wajensu bai kai taimakawa gwagwarmayar al'ummar palasdinu a Kudus kuma yana kira da babbar murya da suka taimakawa yan uwansu al'ummar Palasdinu ta wannan bangare da kuma sauran bangarori na madda da ma'anawiya da za su iya taimakawa yan uwansu na jinni da akida dake ganin azaba daga yahudawan sahayoniya yan share guri zauna da babakere na karshe.
403940