Bnagaren kasa da kasa: Kur'ani mai tsarki shi ne tushen duk wani ilimi na ci gaban dan adam, da hakan ya hada da tattalin arziki tsarin soji da tsaro da daidai sauransu, ta hakan ne kuma musulmi suka kubuta daga kaskanci domin su yi daidai da sauran al'ummomi kuma su kare kansu da addininsu wanda Allah ya yarje musu da su bi a matsayin hanyar rayuwa.