IQNA

Tsagayar Karatun Kur'ani Da Harda A Rasifa Na Kasar Jodan A Wannan Kaka

23:45 - May 17, 2009
Lambar Labari: 1779601
Bangaren karatun kur'ani; ofishin kula da harkokin addini a lardin Rasifa na kasar Jodan ne ya shirya wannan bazaar da kaka ta karatun kur'ani.
Daga Jodan ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Dastur a wannan kasa ta watsa labarin cewa; a wani zama ne da shugaban ofishin da ke kula da harkokin kur'ani a wannan kasa ta Jodan ya bayyana labarin bangaren zartarwa na ofishin ya kuduri aniyar shira karatu da tsagayar karatu da hardar kur'ani a wannan kaka ga dukan mai bukata a wannan kasa ta jodan.


406327

captcha