IQNA

Yan Makaranta Dubu Biyu Ne Yan Makaranta Za Su Halarci Gasar Kur'ani

Bangaren harkokin Kur'ani : Masana Kur'ani da sakataren kungiyar bayar da ilimi na musulunci a Tehran ne suka shirya zagayen karatu da gasar Kur'ani a tsakanin yan makaranta dubu biyu.
HuriyaUkbayi masani kan harkokin kur'ani da kuma sakataren da ke kula da kungiyoyin bayar da ilimi na musulunci a Tehran a wata hira da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna sun bayyana cewa sun shirya wannan gasar ce ta karatun kur'ani domin bawa matasa yan makaranta wata dama da su kara fahimtar karatun kur'ani da kuma abubuwa da wannan gasa za ta ilmantar da matasa musamman yan makaranta.

406255