Bangaren ilimi da nazari: An kawo karshe wani taro na kasa da kasa kan Falsafa da addini da al'ada a kasar Kazakistan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran net a watsa rahoton cewa: a a wajen wannan taro an baje koli da bayanai dalla-dalla kan duk wani abu da ked a dangantaka da falsafa da kuma addini da al'ada da kuma aka danganta wannan lamura guda uku da kywawan dabi'u da siyasa da kuma tunani da yadda wadannan abubuwa ke tasiri a falsafa da addini da kuma al'ada.
406432