Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta bada labarin bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Koweiti cewa; Ikmalul Dine Ihsan Uglu a lokacin wata ganawa da jami'an gwamnatin Sudan a Darfur ya shaida cewa za su bude ofishin kungiyar hadin kasashen musulmin a yankin Darfur a yammacin kasar Sudan domin tallafawa al'ummar yankin mabukata .
407727