Bangaren al'adu da fasaha: ofishin da ke kula da yada al'adun iran a kasar Rasha ya watasa wani fim da ya kumshi Tarihin Rayuwar Manzon Allah .
Daga Karkazistan ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Rasha ya rarraba wani fim day a kumshi tarihin rayuwar manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayansa tsarkaka. Wannan fim din an rarraba shi ne a babban masallacin garin Pishkak babban birnin kasar Karkazistan amma a cikin harshen Rashanci domin kara yada addinin musulunci a tsakanin jama'a musulmai.
408175