Bangaren manema labarai: masu shirya fina-finai a kasar Iraki sun shirya fim din Imam Huseini (AS) a Iraki da aka dauka a kasar Faransa.
Bangaren manema labarai a cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga majiayar labarai ta Khaimi da ita ma ta jiyo daga majiyar gwamnatin ce kasim wani mai taka rawa a fina-finai a kasar Iraki ya shaida cewa: daga karshe dai sun yi sa'ar shiryawa da kammala fim din tarihin Imam Huseini (AS).
408411