Bangaren kasa da kasa: Hadin guiwar mazhabobin addini a kasar Makadoniya sun bukaci koyar da addini a makarantun kasar tun daga firamirai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majaiyar labarai ta Makfax ta watasa rahoton cewa; hadin guiwar mazhabobin addini a kasar Makadoniya sun bukaci da a saka tsarin karatu irin na addini a cikin tsarin karatun kasar tun daga Firamirai domin haka ne kawai zai kare masu hakkokinsu nay an kasa da yancinsu na tarbiya karakashin tsarin akida da addinin da suke bi da riko da shi. Wannan bukata ta hada musulmi da kiristocin kasar da suka hadu guri guda domin gabatar da wannan bukata su.
408399