Ahmad Ali Zade mamba a komitin ilimi na jami'ar Payam Nur a wata hira da tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana da yin nuni da yadda wakokin Hafiz ke taka rawar gani a rayuwarmu ta yau da kullum da kuma yadda ta kumshi abubuwa na ma'ana da sahiho da kuma ya danganta haka da koyarwa irin ta kur'ani . A wani bangare na tattaunawar ta shi ya yi kuma nuni da yadda mawaka Iraniyawa irin su Hafiz Sa'adi ,Maulana suna taka rawar gani ta fuskokin daban-daban na rayuwa da zamantakewar al'umma.
408842