IQNA

Sabon Salo A Cikin Tattaunawar Addinin A Taron Ministocin Kula Da Addini

Bangaren kasa da kasa: ministocin kula da harkokin addini da wakilai daga kasashe 72 na musulunci a zamansu na birnin Jiddada na Saudiya sun buka canja salon a tattaunawar addini da kuma sauran sha'ani da suka shafi tsaro da tunani da kuma zamantakewar islama.
Daga birnin Riyad ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Saudiya ta watsa rahoton cewa: wata kungiya mai yakar gurabtar tunani ta bayyana cewa: a taron da ministocin da ke kula da harkokin addini da kuma wakilansu daga kasashe 62 a duniya sun amince da hanyoyin bi domin magance duk wata matsala da ke ci wa kasashen musulmi tuwo a karwa da kuma fito da wani sabon salon tattauanawa da fahimtar juna a tsakani.

410121