Banagaren kasa da kasa: jami'ar musulunci a kasar Cote D'ivoire za ta fara ayyukanta gadan-gadan karakashin kulawar komin al'ummar musulmi.
Wannan jami'a za ta bayar da ilimi a fannoni masu yawan gasket a cikin harsuna uku wato faransanci,Turancin Ingili da kuma Afriquejet kuma a cikin wannan jami'a ta musulunci wadanda suka kammala karatunsu za su samu takardar shahada ta diki da digiri na biyu da kuma na uku a fannonin tattalin arziki,dokoki da siyasa ,falsafa,sanin halayyar dan adam da zamantakewa da sauran fannoni.
410188