IQNA

Gudanar Da Taron Nuna Juyayi Da Shahadar Fatima (AS) A Ingila

Bangaren kasa da kasa; A daidai lokacin shahadar Fatima(AS) ke karatowa a Ingila an gudanar da taron nuna juyayi da wannan rana tab akin ciki da huzuni na rashin fatima.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga cibiyar musulunci a Ingila ta watsa rahoton cewa: a wannan gurin taro na juyayi Said Jasim daga cikin masu yada addini da kuma suka gabatar da jawabi ya yi bayanai mai gamsarwa kan ita kanta Fatima (AS) da kuma matsayinta da kyawawan halayanta da kuma rawar da ta taka wajen yada addinin musulunci.


410153