Bangaren siyasa da zamantakewa: Malummai Da Masu Bada Tarbiya Za su Gudanar da Taro A Baku Kan Al'adu da kuma za su tattauna a tsakaninsu domin yin dubi da hanyoyin fita.
Daga Azarbeijan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ta watsa rahoton cewa; ta joyo daga majiyar gwamnatin ta Nasij cewa; malumai da masu bayar da tarbiya za su gudanar da taro da zai kwashe kwanaki uku a jeri domin tattauna duk wani lamari day a shafi al'adu da kuma yadda za a binkasa al'adun a wannan kasa. Kuma wannan taro za a gudanar da shi ne karkashin hadin guiwar ma'aikatar da ke kula da matasa da motsa jiki.
410170