IQNA

Shjaradin Yanayi Yana Tasiri A Tsarin Gini Irin Na Musulunci

Bangaren kasa da kasa: Shi tsarin gini irin na musulunci yana bukatar faraway tun daga farko da tubali na farko domin ya tafi da salo da tsari na bai daya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Alimara liljami'I cewa ministan al'adu kuma tsohon firaministan kasar Masar a cikin wata makala ya bayyana cewa; tsarin gine-gine irin na musulunci yana sajewa da guri ko yanayin kowace al'umma da gurin da take rayuwa sabanin sauran tsarin gine-gine day a yi hannun riga da na musulunci.

409092