IQNA

Sanin Hali Hanya Ce Ta Isa Ga Matsayi Na Ma'anawiya

Bangaren al'adu da zamantakewa: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Tailand ne ya watsa wani bayani day a shafi Irfani Da karfin ma'anawiya ta Ayatullahi Bahajat cewa hanayr isa ga matsayi na ma'anawiya it ace sanin Halaye.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton Jalal Tamla mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Tailand ya yi wannan bayani a daidai cika kwanaki uku da rasuwar Ayatullah Bahajat wanda ya yi bayani kan halayae da karfin ma'anawiyar wannan bawon Allah. Ya kuma yi bayani kan hadisin manzon Allah (SWA) da ke cewa: duk wanda ya san kansa hakika ya san mahaliccinsa.

410851