IQNA

Taro Da Masanyar Ra'ayi Kan Tunanin Imam ® Kan Raya Hadin Kai Tsakanin Musulmi

Bangaren siyasa da zamantakewa: taro da masanyar ra'ayi kan tunanin Imam Khomeini ® kan raya hadin kai tsakanin musulmin duniya A lahur.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wajen wannan taro da masanyar tunani za a samu halartar masana da marubuta daga fadin kasar kasar Pakistan kuma za su yi bincike kan tunani da hangen nesan Imam Khomeini ® kan raya hadin kai tsakanin musulmin duniya.Har ila yau za a kaddamar da baje kolin littafai kan abubuwan da imam Khomeini ® ya gabatar a rayuwarsa da kuma bayani kan matarasa.

410895