Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar kasar koweiti Alra'ayi ta watsa rahoton cewa: wannan taro komitin da ke kula da kananan kabilu da wadanda bas u jima da musulunta ba a kasar ta Koweiti kuma an samu halartar da dama daga cikin malummai da masu yada addini musulmai da wadanda ba musulmi ba larabawa a kasar.
411264