IQNA

Sulhu Wani Lamari Ne Da Aka Jaddada Shi A Cikin Kur'ani

15:51 - May 27, 2009
Lambar Labari: 1784125
Bangaren siyasa da zamantakewa;Dayi Shiyawitsi daga cikin masu bincike da nazari a jami'ar kasa da kasa da kasa a cikin wani jawabi day a gabatar ya yi bayani dangane da sulhu da yadda Alkur'ani ya jaddada muhimmancin wannan lamari.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar kasa da kasa ta sharkil Ausat ta watsa rahoton cewa; Dayi a wani zama da fahimtar juna ya bayyana muhimmancin sulhu da kuma yadda ayoyin a cikin kur'ani mai girma suka jadda muhimmancin wannan lamari kuma shi kansa tafarkin diplomasiya mataki ne na neman sulhu da kwaciyar hankali a tsakanin jama'a.Har ila yau ya kara da cewa shi kansa addinin musulunci addini ne na neman sulhu da tabbatar da sulhun da kuma ya zo da sulhu ga al'ummar duniya baki daya.

411375

captcha