IQNA

Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Afganistan

15:47 - May 27, 2009
Lambar Labari: 1784129
Bangaren karatun kur'ani: An fara gasar karatun kur'ani a kasar Afganistan day a shafi makarantun kasar da darul Ulum a kasar ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Afganistan ta watsa rahoton cewa; a wannan gasar kur'ani da a fafata da juna da nuna kwarewa ta fuskar karatun kur'ani a tsakanin yan makaranta da malummai da darul Ulum ta shirya da daukan nauyin gudanarwa a fadin kasar ta Afganistan kuma sun kasance ne a birnin Kabul babban birnin wannan kasa ta Afganistan.Manufar gudanar da wannan gasa ita ce karfafawa mahardata kur'ani a wannan kasa.



411398
captcha