Bangaren kasa da kasa: Ofishin jakadancin Iran dake kasar Senegal ya ware rana ta musamman duniyin yin nazari da tunani tsakanin musulmi a kasar Senegal.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga APS cewa:wannan shiri za a gudanar da shi ne a daidai lokacin zagayowar rasuwar mu'assasin juyin juya halin musulunci a Iran Imam Khomeini ® kuma za a samu halartar masana da malummai na addini da na jami'a a kasar ta Senegal.
412708