IQNA

Dole A San Manufar Imam Khomeini (R) A Mataki Na Kasa Da Kasa A Matsayin Mai Son Adalci

Banagaren siyasa da zamantakewa: ya zama dole a sanya mahufar imam Khomeini (R) a matakin kasa da kasa na son zaman lafiya da sulhu mai daurewa da kuma adalci .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna cewa: ta watsa rahoton cewa: Ali Rida Jamshidi babban darakta a hulkumar kula da zamantakewar jama'a a lardin Mzandaran a wani zama na karshe da hukumar da ke kula da abubuwan tarihi na Imam Khomeini (R) ya bayyana wannan bayani na yadda manufar marigayi imam Khomeini ta yi tasiri da wanzuwa a tsakanin al'umma da gwamnatoci a matakin na cikin gida da na kasa da kasa tare kiran cwa lokaci yayi da dole ne a sanya mahufa da kkarin wannan bawon Allah a mataki na kasa da kasa a duk wani lamari da ya shafi sulhu da adalci a tsakanin kasa da kasa.

413788