IQNA

Ana Bincike Da Nazari Kan Mahanga da Urfanin Da ma'anawiyar Imam Khomeini A Spain

Bangaren Nazari Da fasaha; A kasar Spain ana gudanar da taro kan bincike da nazari kan mahangar Imam Khomeini ® da kuma Urfaninsa da ma'anawiyarsa .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wajen wannan taro an samu halartar masana da manyan marubuta da manyan mutane masu dangantaka da al'adu ,ilimi,addini da kuma Iraniyawa masu yawan gasket da ke zaune a wannan kasa ta Spain kuma za a gudanar da wannan babban taro ne a ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta spain. Har ila yau a wajen wannan taro akwai manyan mutane dam asana yan kasar ta Spain da suma za bayyana tasu mahangar kan wannan bawon Allah da kuma karfin Urfaninsa.

414389