IQNA

An Shirya Bayanin kan Fim Din Imam Ruhullah Khomeini ® A Cikin Harshen Albaniya

Bangaren al'adu da Fasaha: a daidai wannna lokaci na tunawa da zagayowar shekaru ashirin da rasuwar Imam Khomeini ® an shirya wani bayani cikin sauti na fim din Ruhullah Khomeini ® a cikin harshen Albaniya n atsawon mintoci talatin .
Cibiyar dake kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta kawo wannan labari da a cikins ata yi bayani kan yadda aka shirya wannan fim din da ta kumshi bayanin wannan bawon Allah da kuma rawar da ya taka bangaren rayuwarsa da taimakawa jama'a da sadaukar da rai da rayuwa ta dukan kama daga akida ,siyasa,tattalin arziki,Irfani, wayar da kan jama'a ma'anar zalumci da gwagwarmaya da ma'abuta girman kai da danniya da babakere , ilimi ,yada akida da waye ta addini da ta zamani da sauran bangarori na rayuwa da zamantakewa da kuma riko da addini da akida.

414388