IQNA

Imam Khomeini ® Ya Sake Jaddada Addini A zukatan Al'umma

Bangaren manema labarai; shugaban bangaren kula da ulum siyasi da ilimin sanin addini a jami'ar Imam sadik (AS)ya bayyana cewa: Imam Khomeini ® shi ya raya addini da shi'anci a wannan zamani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna cewa ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a a bangaren kasa da kasa a cibiyar yadda addinin musulunci da ke cibiyar ilimi a birnin Qum cewa Doktar Jalal Darkhasha shugaban bangaren da ke kula ilimin siyasa da sanin addini a jami'ar Imam Sadik (AS) ya bayyana cewa: Imam Khomeini ® ne wanda ya raya addinin musulunci da mazhabar shi'a a wannan zamani da kuma yadda ya yi tsayin daka da gwagwarmaya wajen yada wannan manufa ta shi ta hanyar sadaukar da raid a rayuwarsa babu kasawa da fargaba .

414350