Bangaren ilimi da bincike: taro tsakanin musulmi da kirsitoci a birnin Beirut da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran ya shirya a Otel din Mariyot.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; wannan taro an shirya shi ne da zummar ganin an kara samara da fahimtar juna da kusanci tsakani musulmi day an uwansu kiristoci a wannan kasa da ta kumshi mabiya addinan guda biyu.
417817