Bangaren manema labarai: Mahmud Babayi Sawasari mai kula da ofishin da ke yada al'adun Iran a kasar Senegal ya wallafa wata makala a kasar da ke tambaya kan wane ne imam Khomeini®.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga ofoshin da ke hulda da jama'a a hukumar kula da yada al'adun Iran a Ketrae cewa; a ofishin hukumar da ke kasar Senegal ne ya wallafa wata makala da ke tambaya kan wane imam Khomeini ® da kuma bayani kansa da rayuwarsa gami da gwagwar mayarsa.
417809