Bangaren kur'ani :daya daga cikin masu gudanar da harkokin kur'ani a Iran ya bayyana cewa; Muhammad Rafa'at wanda ya kafa cibiyar binkasa ilimi na alkur'ani a kasar Masar ya taka rawa mai karfi ta wannan fuska.
Ahmad Liyayi shugaban bangaren kula da kur'ani a babbar cibiyar kula da alkur'ani a radiyon kur'ani har ila yau mai kula da majiyar wakoki na addini a wata hira da tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ya bayyana cewa; karatun kur'ani na farko da aka dauki muryarsa a cikin fyai fay a kasar Masarmuryar Muhammad Rafa'at ne.
416647