Bangaren al'adu da Fasaha: an tarjama litafin tsakatsakiya a Cikin Dokokin Na Tushe a Iran da Kheirullah Parvin ya wallafa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wanda ya rubuta wannan littafi ya yi kokarin yin bincike kan tushen dokokin da tsarin dokoki a Iran karkashin bincike na ilimi.Kuma wannan littafi ya kasu kashi uku kuma da kowane kashi ya yi masa sunansa na daban.
417951